1 Maris 2026 - 07:16
Source: ABNA24
Hizbullah Ta Kai Hare-Haren Da Jirage Marasa Matuƙa A Yankunan Isra'ila 

Hizbullah ta kai Hare-haren jiragen sama marasa matuka a yankunan da aka mamaye daga kudancin Lebanon 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Hizbullah a hukumance sun shiga yakin da gwamnatin Sahayoniya ta yi don daukar fansar jinin jagoran juyin juya halin Musulunci.

Your Comment

You are replying to: .
captcha